We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 99

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 98 Zabura Zabura 100 →

1Ubangiji yana mulki,

2Ubangiji mai girma yana a Sihiyona;

3Bari mu yabi girmanka da sunanka mai banrazana,

4Sarki mai iko ne, yana ƙaunar adalci

5Ku ɗaukaka Ubangiji Allahnmu

6Musa da Haruna suna cikin firistocinsa,

7Ya yi magana da su daga ginshiƙin girgije;

8Ya Ubangiji Allahnmu,

9Ku ɗaukaka Ubangiji Allahnmu

← Zabura 98 Zabura Zabura 100 →