1Ku rera sabuwar waƙa ga Ubangiji,
2Ubangiji ya sanar da cetonsa
3Ya tuna da ƙaunarsa
4Ku yi sowa don farin ciki ga Ubangiji, dukan duniya,
5ku yi kiɗi ga Ubangiji da garaya,
6tare da bushe-bushe da karar ƙahon rago,
7Bari teku su yi ruri, da kuma kome da yake cikinsa,
8Bari koguna su tafa hannuwansu,
9bari su rera a gaban Ubangiji,