1Ku yi sowa don farin ciki ga Ubangiji, dukan duniya.
2Yi wa Ubangiji sujada da murna;
3Ku san cewa Ubangiji shi ne Allah.
4Ku shiga ƙofofinsa da godiya
5Gama Ubangiji yana da kyau kuma ƙaunarsa madawwamiya ce har abada;
Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá