We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 95

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 94 Zabura Zabura 96 →

1Ku zo, bari mu rera don farin ciki ga Ubangiji;

2Bari mu zo gabansa da godiya

3Gama Ubangiji Allah mai girma ne,

4A hannunsa ne zurfafan duniya suke,

5Teku nasa ne, gama shi ne ya yi shi,

6Ku zo, bari mu rusuna mu yi sujada,

7gama shi ne Allahnmu

8“Kada ku taurare zukatanku kamar yadda kuka yi a Meriba,95.8 Meriba yana nufin faɗa.

9inda kakanninku suka gwada suka kuma jarraba ni,

10Shekara arba’in na yi fushi da wancan tsara;

11Saboda haka na yi rantsuwa cikin fushina,

← Zabura 94 Zabura Zabura 96 →