We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 9

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 8 Zabura Zabura 10 →

1Zan yabe ka, ya Ubangiji, da dukan zuciyata;

2Zan yi murna in kuma yi farin ciki a cikinka;

3Abokan gābana sun ja da baya;

4Gama ka tabbata da gaskiyata da kuma abin da nake yi;

5Ka tsawata wa ƙasashe ka kuma hallakar da mugaye;

6Lalaci marar ƙarewa ya cimma abokan gābanmu,

7Ubangiji yana mulki har abada;

8Zai hukunta duniya da adalci;

9Ubangiji shi ne mafakan waɗanda ake danniya,

10Waɗanda suka san sunanka za su dogara da kai,

11Rera yabai ga Ubangiji, wanda yake zaune a kursiyi a Sihiyona;

12Gama shi da yakan ɗauki fansa a kan mai kisa yakan tuna;

13Ya Ubangiji, dubi yadda abokan gābana suna tsananta mini!

14don in furta yabanka

15Al’umma sun fāɗa cikin ramin da suka haƙa wa waɗansu;

16An san Ubangiji ta wurin gaskiyarsa;

17Mugaye za su koma kabari,

18Amma har abada ba za a manta da mai bukata ba,

19Ka tashi, ya Ubangiji, kada ka bar wani yă yi nasara;

20Ka buge su da rawar jiki, ya Ubangiji;

← Zabura 8 Zabura Zabura 10 →