1Ya Ubangiji, shugabanmu,
2Daga leɓunan yara da jarirai
3Sa’ad da na dubi sammai,
4wane ne mutum da kake tunawa da shi,
5Ka yi shi ƙasa kaɗan da Allah8.5 Ko kuwa da rayayyun sama
6Ka mai da shi mai mulki bisa ayyukan hannuwanka;
7dukan shanu da tumaki,
8tsuntsayen sararin sama
9Ya Ubangiji, shugabanmu,