We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 10

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 9 Zabura Zabura 11 →

1Don me, ya Ubangiji, kake tsaya can da nesa?

2Cikin fariyarsa mugun mutum yakan cuci marasa ƙarfi,

3Yakan yi taƙama da ƙulle-ƙullen zuciyarsa;

4Cikin ɗaga kai mutum ba ya neman Allah;

5Hanyoyinsa kullum sukan yi nasara;

6Yakan ce wa kansa, “Ba abin da zai girgiza ni;

7Bakinsa ya cika da zage-zage da ƙarairayi da kuma barazana;

8Yakan yi kwanto kusa da ƙauyuka;

9Yakan yi kwanto a ɓoye kamar zaki.

10Yakan ragargaza waɗanda suka shiga hannu, su fāɗi;

11Yakan ce wa kansa, “Ai, Allah ya manta;

12Ka tashi, Ubangiji! Ka hukunta miyagu, ya Allah.

13Don me mugun mutum zai ƙi Allah?

14Amma kai, ya Allah, kana gani wahala da baƙin ciki;

15Ka karye hannun mugaye da kuma mugun mutum;

16Ubangiji Sarkin har abada abadin ne;

17Kakan ji, ya Ubangiji sha’awar mai shan wahala;

18kana kāre marayu da waɗanda aka danne,

← Zabura 9 Zabura Zabura 11 →