1A wurin Ubangiji ne nake samun mafaka.
2Gama duba, mugaye sun tanƙware bakkunansu;
3Sa’ad da aka tumɓuke tushe,
4Ubangiji yana cikin haikalinsa mai tsarki;
5Ubangiji yana bincike adalai,
6A kan mugaye zai zuba
7Gama Ubangiji mai adalci ne,
Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá