We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 87

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 86 Zabura Zabura 88 →

1Ya kafa harsashinsa a kan dutse mai tsarki.

2Ubangiji yana ƙaunar ƙofofin Sihiyona

3Ana faɗin abubuwa masu ɗaukaka game da ke

4“Zan lissafta Rahab

5Tabbatacce, game da Sihiyona za a ce,

6Ubangiji zai rubuta a littafin sunayen mutanensa,

7Yayinda suke kaɗe-kaɗe za su rera,

← Zabura 86 Zabura Zabura 88 →