We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 86

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 85 Zabura Zabura 87 →

1Ka ji, ya Ubangiji, ka kuma amsa mini,

2Ka tsare raina, gama na ba da kaina gare ka.

3Ka yi mini jinƙai, ya Ubangiji,

4Ka ba bawanka farin ciki

5Kai mai gafartawa da kuma mai alheri ne, ya Ubangiji,

6Ka ji addu’ata, ya Ubangiji;

7A lokacin wahala zan yi kira gare ka,

8A cikin alloli babu kamar ka, ya Ubangiji;

9Dukan al’umman da ka yi

10Gama kai mai girma ne kana kuma aikata ayyuka masu banmamaki;

11Ka koya mini hanyarka, ya Ubangiji,

12Zan yabe ka, ya Ubangiji Allahna, da dukan zuciyata;

13Gama ƙaunarka da girma take gare ni;

14Masu girman kai suna kai mini hari, ya Allah;

15Amma kai, ya Ubangiji, kai Allah mai tausayi ne da kuma mai alheri,

16Ka juyo gare ni ka yi mini jinƙai;

17Ka ba ni alamar alherinka,

← Zabura 85 Zabura Zabura 87 →