1Ka nuna wa ƙasarka alheri, ya Ubangiji;
2Ka gafarta laifin mutanenka
3Ka kau da dukan fushinka
4Ka sāke mai da mu, ya Allah Mai Cetonmu,
5Za ka ci gaba da fushi da mu har abada ne?
6Ba za ka sāke raya mu ba,
7Ka nuna mana ƙaunarka marar ƙarewa, ya Ubangiji,
8Zan saurari abin da Allah Ubangiji zai faɗa;
9Tabbatacce cetonsa yana kusa da waɗanda suke tsoronsa,
10Ƙauna da aminci za su sadu;
11Aminci zai ɓulɓulo daga ƙasa,
12Ubangiji tabbatacce zai bayar da abin da yake da kyau,
13Adalci na tafiya a gabansa