1Ka ji mu, ya Makiyayin Isra’ila,
2a gaban Efraim, Benyamin da Manasse.
3Ka mai da mu, ya Allah;
4Ya Ubangiji Allah Maɗaukaki,
5Ka ciyar da su da burodin hawaye;
6Ka mai da mu abin faɗa ga maƙwabtanmu,
7Ka mai da mu, ya Allah Maɗaukaki;
8Ka fitar da inabi daga Masar;
9Ka gyara wuri saboda shi,
10Aka rufe duwatsu da inuwarsa,
11Ya miƙe rassansa zuwa Teku
12Me ya sa ka rurrushe bangayensa
13Aladu daga kurmi suna ɓarnatar da shi
14Ka komo wurinmu, ya Allah Maɗaukaki!
15saiwar da hannun damarka ya dasa,
16An yanke inabinka, an ƙone shi da wuta;
17Bari hannunka yă zauna a kan mutumin da yake hannun damarka,
18Ta haka ba za mu juye mu bar ka ba;
19Ka mai da mu, ya Ubangiji Allah Maɗaukaki;