1Ka tanada sarki da shari’arka ta gaskiya, ya Allah,
2Zai72.2 Ko kuwa Bari yă; daidai da ayoyi 3-11 da kuma 17. shari’anta mutanenka da adalci,
3Duwatsu za su kawo wadata ga mutane,
4Zai kāre marasa ƙarfi a cikin mutane
5Zai jimre muddin rana tana nan,
6Zai zama kamar ruwan sama mai fāɗuwa a filin ciyayin da aka yanka,
7A kwanakinsa adalai za su haɓaka
8Zai yi mulki daga teku zuwa teku
9Kabilun hamada za su rusuna a gabansa
10Sarakunan Tarshish da na bakin kogi masu nisa
11Dukan sarakuna za su rusuna masa
12Gama zai ceci masu bukatan da suka yi kuka,
13Zai ji tausayin gajiyayyu da masu bukata
14Zai kuɓutar da su daga danniya da rikici,
15Bari yă yi doguwar rayuwa!
16Bari hatsi yă yalwata a duk fāɗin ƙasar;
17Bari sunansa yă dawwama har abada;
18Yabo ya tabbata ga Ubangiji Allah, Allah na Isra’ila,
19Yabo ya tabbata ga sunansa mai ɗaukaka har abada;
20Wannan ya kammala addu’o’in Dawuda ɗan Yesse.