We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 70

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 69 Zabura Zabura 71 →

1Ka hanzarta, ya Allah, ka cece ni;

2Bari masu neman raina

3Bari masu ce mini, “Allah yă ƙara!”

4Amma bari dukan masu nemanka

5Duk da haka ni matalauci ne da kuma mai bukata;

← Zabura 69 Zabura Zabura 71 →