We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 68

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 67 Zabura Zabura 69 →

1Bari Allah yă tashi, bari a watsar da abokan gābansa;

2Kamar yadda iska take hura hayaƙi, bari yă hura su haka;

3Amma bari adalai su yi murna

4Rera wa Allah, rera yabo ga sunansa,

5Uba ga marayu, mai kāre gwauraye,

6Allah ya shirya masu kaɗaici a cikin iyalai,

7Sa’ad da ka fito a gaban mutanenka, ya Allah,

8duniya ta girgiza, sammai suka zuba ruwan sama,

9Ka ba da yayyafi a yalwace, ya Allah;

10Mutanenka suka zauna a cikinsa,

11Ubangiji ya yi umarni,

12“Sarakuna da mayaƙa suka gudu a gaggauce;

13Har yayinda kuke barci a cikin garken tumaki,

14Sa’ad da Maɗaukaki ya watsar da sarakuna a cikin ƙasa,

15Duwatsun Bashan, duwatsu masu alfarma ne;

16Don me kuke duba da kishi, ya duwatsu masu wuyan hawa,

17Karusan Allah ninkin dubbai goma ne

18Sa’ad da ka hau bisa,

19Yabo ya tabbata ga Ubangiji, ga Allah Mai Cetonmu,

20Allahnmu shi ne Allah wanda yake ceto;

21Tabbatacce Allah zai murƙushe kawunan abokan gābansa,

22Ubangiji ya ce, “Zan kawo su daga Bashan;

23don ku wanke ƙafafunku a cikin jinin maƙiyanku,

24Jerin gwanonka ya zo a bayyane, ya Allah,

25A gaba akwai mawaƙa, a bayansu akwai makaɗa;

26Ku yabi Allah cikin taro mai girma;

27Ga ƙaramar kabilar Benyamin, suna jagorance su,

28Ka bayyana ikonka, ya Allah;

29Saboda haikalinka a Urushalima

30Ka tsawata wa naman jejin nan a cikin kyauro,

31Jakadu za su zo daga Masar;

32Ku rera wa Allah, ya masarautan duniya,

33gare shi wanda yake hawan daɗaɗɗen sararin sama,

34Ku yi shelar ikon Allah,

35Kai mai banmamaki ne, ya Allah, cikin wurinka mai tsarki;

← Zabura 67 Zabura Zabura 69 →