1Bari Allah yă yi mana alheri yă kuma albarkace mu
2don a san hanyoyinka a duniya,
3Bari mutane su yabe ka, ya Allah;
4Bari al’ummai su yi murna su kuma rera don farin ciki,
5Bari mutane su yabe ka, ya Allah;
6Sa’an nan ƙasa za tă ba da girbinta
7Allah yă sa mana albarka,