1Ku yi sowa ta farin ciki ga Allah, dukan duniya!
2Ku rera ɗaukaka ga sunansa;
3Ku ce wa Allah, “Ayyukanka da banmamaki suke!
4Dukan duniya sun rusuna a gabanka
5Ku zo ku ga abin da Allah ya yi,
6Ya juya teku zuwa busasshiyar ƙasa,
7Yana mulki har abada ta wurin ikonsa,
8Ku yabi Allahnku, ya mutane,
9ya adana rayukanmu
10Gama kai, ya Allah, ka gwada mu;
11Ka kawo mu cikin kurkuku
12Ka bar mutane suka hau a kawunanmu;
13Zan zo haikalinka da hadayun ƙonawa
14alkawuran da leɓunana suka yi alkawari bakina kuma ya faɗa
15Zan miƙa kitsen dabbobi gare ka
16Ku zo ku saurara, dukanku waɗanda suke tsoron Allah;
17Na yi kuka gare shi da bakina;
18Da a ce na ji daɗin zunubi a zuciyata,
19amma tabbatacce Allah ya saurara
20Yabo ga Allah,