1Yabo ya dace65.1 Ko kuwa kan jira; ma’anar Ibraniyanci na wannan kalma ba a tabbatar ba. da kai, ya Allah, a Sihiyona;
2Ya kai wanda yake jin addu’a
3Sa’ad da zunubai suka sha ƙarfinmu,
4Masu albarka ne waɗanda ka zaɓa
5Ka amsa mana da ayyuka masu banmamaki na adalci,
6wanda ya yi duwatsu ta wurin ikonka,
7wanda ya kwantar da rurin tekuna,
8Waɗanda suke zama can da nesa sukan ji tsoron manyan ayyukanka;
9Kana kula da ƙasa kana kuma yi mata banruwa;
10Ka kwarara ta da ruwa ka kuma baje kunyoyinta;
11Saboda alherinka, ya Allah, an sami kaka mai albarka,
12Makiyayan hamada sun cika har suna zuba;
13Wurin dausayin kiwo sun rufu da garkuna