1Ka ji ni, ya Allah, yayinda nake faɗin abin da yake damuna;
2Ka ɓoye ni daga ƙulle-ƙullen mugaye,
3Sukan wāsa harsunansu kamar takuba
4Sukan yin kwanto su harbi marar laifi;
5Sukan ƙarfafa juna a mugayen ƙulle-ƙullensu,
6Sukan yi ƙulle-ƙullen rashin adalci su ce,
7Amma Allah zai harbe su da kibiyoyi;
8Zai juya harshensu a kansu
9Dukan mutane za su ji tsoro;
10Bari masu adalci su yi farin ciki a cikin Ubangiji