We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 62

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 61 Zabura Zabura 63 →

1Raina na samun hutu a wurin Allah ne kaɗai;

2Shi kaɗai ne dutsena da cetona;

3Har yaushe za ku tasar wa mutum guda?

4Sun kintsa sosai su tumɓuke shi

5Ka nemi hutu, ya raina, a wurin Allah kaɗai;

6Shi ne kaɗai dutsena da cetona;

7Cetona da girmata sun dangana ga Allah ne,62.7 Ko kuwa / Allah Mafi Ɗaukaka shi ne cetona da girmata

8Ku dogara a gare shi a duk lokuta, ya mutane;

9Talakawa dai kamar shaƙar iska suke,

10Kada ku dogara a kan ƙwace

11Abu guda Allah ya ce,

12kuma cewa kai, ya Ubangiji, mai ƙauna ne.

← Zabura 61 Zabura Zabura 63 →