We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 60

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 59 Zabura Zabura 61 →

1Ka ki mu, ya Allah, ka kuma fashe kāriyarmu;

2Ka girgiza ƙasar ka kuma tsaga ta;

3Ka nuna wa mutanenka lokutan wahala;

4Amma ga waɗanda suke tsoronka, ka ɗaga tuta

5Ka cece mu ka kuma taimake mu da hannunka na dama,

6Allah ya yi magana daga wurinsa mai tsarki,

7Gileyad nawa ne, Manasse kuma nawa ne;

8Mowab shi ne kwanon wankina,

9Wa zai kawo ni birnin katanga?

10Ba kai ba ne, ya Allah, kai da ka ƙi mu

11Ka ba mu gudummawa a kan abokin gāba,

12Tare da Allah za mu yi nasara,

← Zabura 59 Zabura Zabura 61 →