We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 59

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 58 Zabura Zabura 60 →

1Ka cece ni daga abokan gābana, ya Allah;

2Ka kuɓutar da ni daga masu aikata mugunta

3Duba yadda suka kwanta suna jirana!

4Ban yi wani laifi ba, duk da haka suna a shirye su fāɗa mini.

5Ya Ubangiji Allah Maɗaukaki,

6Sukan dawo da yamma,

7Dubi abin da suke tofawa daga bakunansu,

8Amma kai, ya Ubangiji, kakan yi musu dariya;

9Ya ƙarfina, na dogara gare ka;

10Allah mai ƙaunata.

11Amma kada ka kashe su, ya Ubangiji garkuwarmu,

12Saboda zunuban bakunansu,

13ka cinye su da hasala,

14Sukan dawo da yamma,

15Suna ta yawo neman abinci

16Amma zan rera game da ƙarfinka,

17Ya ƙarfina, na rera yabo gare ka;

← Zabura 58 Zabura Zabura 60 →