We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 6

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 5 Zabura Zabura 7 →

1Ya Ubangiji, kada ka tsawata mini cikin fushinka

2Ka yi mini jinƙai, Ubangiji, gama na suma;

3Raina yana cikin wahala.

4Ka juyo, ya Ubangiji, ka cece ni;

5Babu wanda yakan tuna da kai sa’ad da ya mutu.

6Na gaji tiƙis daga nishi.

7Idanuna sun rasa ƙarfi da baƙin ciki;

8Ku tafi daga gare ni, dukanku masu aikata mugunta,

9Ubangiji ya ji kukata saboda jinƙansa;

10Dukan abokan gābana za su sha kunya su kuma karaya;

← Zabura 5 Zabura Zabura 7 →