We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 5

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 4 Zabura Zabura 6 →

1Ka saurare kalmomina, ya Ubangiji,

2Ka saurare kukata na neman taimako,

3Da safe, ya Ubangiji, ka ji muryata;

4Kai ba Allahn da yake jin daɗin mugu ba ne;

5Masu fariya ba za su iya tsaya

6Kakan hallaka masu yin ƙarya.

7Amma ni, ta wurin jinƙanka mai girma,

8Ka bi da ni, ya Ubangiji, cikin adalcinka

9Babu ko kalma guda daga bakinsu da za a dogara da ita;

10Ka furta su masu laifi, ya Allah!

11Amma bari dukan waɗanda suke neman mafaka gare ka su yi murna;

12Gama tabbatacce, ya Ubangiji, kakan albarkaci adalai;

← Zabura 4 Zabura Zabura 6 →