1Ka amsa mini sa’ad da na kira gare ka,
2Har yaushe, ya ku mutane za ku mai da ɗaukakata abin kunya?
3Ku san cewa Ubangiji ya keɓe masu tsoron Allah wa kansa;
4Cikin fushinku kada ku yi zunubi;
5Ku miƙa hadayun da suka dace
6Yawanci suna cewa, “Wa zai yi mana alheri?”
7Ka cika zuciyata da farin ciki
8Zan kwanta in kuma yi barci lafiya,