1Ka yi mini jinƙai, ya Allah, ka yi mini jinƙai,
2Na yi kuka ga Allah Mafi Ɗaukaka,
3Ya aika daga sama ya kuwa cece ni,
4Ina tsakiyar zakoki;
5Bari a ɗaukaka ka, ya Allah, bisa sammai;
6Sun shimfiɗa raga don su kama ƙafafuna,
7Zuciyata tana nan daram, ya Allah,
8Ka farka, raina!
9Zan yabe ka, ya Ubangiji, a cikin al’ummai;
10Gama ƙaunarka mai girma ce, tana kaiwa sammai;
11Bari a ɗaukaka ka, ya Allah, bisa sammai;