We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 56

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 55 Zabura Zabura 57 →

1Ka yi mini jinƙai,

2Masu ɓata sunana suna bina dukan yini;

3Sa’ad da nake tsoro, zan dogara gare ka.

4Ga Allah wanda maganarsa nake yabo

5Dukan yini sun yi ta juya maganata;

6Sun haɗa baki, sun ɓoye,

7Sam, kada ka bari su kuɓuce;

8Ka lissafta makokina;

9Ta haka abokan gābana za su juya da baya

10Ga Allah, wanda nake yabon maganarsa,

11ga Allah na dogara; ba zan ji tsoro ba.

12Ina ƙarƙashin alkawari gare ka, ya Allah;

13Gama ka cece ni56.13 Ko kuwa raina daga mutuwa

← Zabura 55 Zabura Zabura 57 →