1Ka ji addu’ata, ya Allah,
2ka ji ni ka kuma amsa mini.
3hankalina ya tashi saboda yawan surutan masu ƙina,
4Zuciyata tana wahala a cikina;
5Tsoro da rawan jiki sun kama ni;
6Na ce, “Kash, da a ce ina da fikafikan kurciya mana!
7da na tafi can da nisa
8da na hanzarta na tafi wurin mafakata,
9Ka rikitar da mugaye, ya Ubangiji, ka birkitar da maganarsu,
10Dare da rana suna yawo a kan katanga;
11Rundunar hallaka suna aiki a cikin birni;
12Da a ce abokin gāba ne ke zagina,
13Amma kai ne, mutum kamar ni,
14wanda na taɓa jin daɗin zumunci da shi sosai
15Bari mutuwa ta ɗauki abokan gābana ba labari;
16Amma na kira ga Allah,
17Safe, rana da yamma
18Yakan fisshe ni lafiya
19Allah, yana mulki har abada,
20Abokina ya kai wa abokansa hari;
21Maganarsa tana da laushi kamar man zaitun,
22Ku kawo damuwoyinku ga Ubangiji
23Amma kai, ya Allah, za ka kawar da mugaye