We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 51

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 50 Zabura Zabura 52 →

1Ka yi mini jinƙai, ya Allah,

2Ka wanke dukan kurakuraina

3Gama ina sane da laifofina

4Kai kaɗai na yi wa zunubi

5Tabbatacce ni mai zunubi ne tun haihuwa

6Tabbatacce kana son gaskiya a sassan ciki;

7Ka tsarkake ni da hizzob, zan kuwa zama tsab;

8Bari in ji farin ciki da murna;

9Ka ɓoye fuskarka daga zunubaina

10Ka halitta zuciya mai tsabta a cikina, ya Allah,

11Kada ka fid da ni daga gabanka

12Ka mayar mini farin cikin cetonka

13Ta haka zan koyar wa masu laifi hanyoyinka,

14Ka cece ni daga laifin jini, ya Allah,

15Ya Ubangiji, ka buɗe leɓunana,

16Ba ka farin ciki a hadaya, ai da na kawo;

17Hadayun Allah su ne karyayyen ruhu;

18Cikin jin daɗinka ka sa Sihiyona ta yi nasara;

19Ta haka za a kasance da hadayu masu adalci,

← Zabura 50 Zabura Zabura 52 →