We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 43

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 42 Zabura Zabura 44 →

1Ka nuna ni marar laifi ne, ya Allah,

2Kai ne Allah mafakata.

3Ka aiko da haskenka da gaskiyarka,

4Sa’an nan zan tafi bagaden Allah,

5Me ya sa kake baƙin ciki, ya raina?

← Zabura 42 Zabura Zabura 44 →