We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 42

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 41 Zabura Zabura 43 →

1Kamar yadda barewa take marmarin ruwan rafuffuka,

2Raina yana ƙishin Allah, Allah mai rai.

3Hawayena ne sun zama abincina

4Waɗannan abubuwa ne nakan tuna

5Me ya sa kake baƙin ciki, ya raina?

6Raina42.5,6 Kaɗan a cikin rubuce-rubucen hannu na Ibraniyanci, Seftuwajin da Siriyak; yawancin rubuce-rubucen hannu na Ibraniyanci yabe shi domin taimakon cetonsa. 6 Ya Allahna, nawa yana baƙin ciki a cikina;

7Zurfi kan kira zurfi

8Da rana Ubangiji yakan nuna ƙaunarsa,

9Na ce wa Allah Dutsena,

10Ƙasusuwana suna jin jiki da wahala

11Me ya sa kake baƙin ciki, ya raina?

← Zabura 41 Zabura Zabura 43 →