1Mai albarka ne wanda yake jin tausayin marasa ƙarfi;
2Ubangiji zai kāre shi yă kuma kiyaye ransa;
3Ubangiji zai ba shi ƙarfi a gadon rashin lafiyarsa
4Na ce, “Ya Ubangiji, ka yi mini jinƙai;
5Abokan gābana suna muguwar magana a kaina cewa,
6Duk sa’ad da wani ya zo ganina,
7Dukan abokan gābana suna raɗa tare a kaina;
8“Mugun ciwo ya kama shi;
9Har abokina na kurkusa,
10Amma kai, ya Ubangiji, ka yi mini jinƙai,
11Na sani kana jin daɗina,
12Cikin mutuncina ka riƙe ni
13Yabo ya tabbata ga Ubangiji, Allah na Isra’ila,