1Na jira da haƙuri ga Ubangiji;
2Ya ɗaga ni daga rami marar fāɗi,
3Ya sa sabuwar waƙa a bakina,
4Mai albarka ne mutumin
5Da yawa ne, ya Ubangiji Allahna,
6Hadaya da sadaka ba ka sha’awa,
7Sa’an nan na ce, “Ga ni, na zo,
8Ina sha’awar aikata nufinka, ya Allahna;
9Na yi shelar adalcinka cikin babban taro;
10Ba na ɓoye adalcinka cikin zuciyata;
11Kada ka hana mini jinƙanka, ya Ubangiji;
12Gama damuwoyin da suka wuce misali sun kewaye ni;
13Ka ji daɗin cetona, ya Ubangiji;
14Bari masu neman raina
15Bari masu ce mini, “Allah yă ƙara!”
16Amma bari dukan masu nemanka
17Ni dai matalauci ne da mai bukata;