1Na ce, “Zan lura da hanyoyina
2Na yi shiru, ban ce kome ba,
3zuciyata ta ƙara zafi a cikina.
4“Nuna mini, ya Ubangiji, ƙarshen rayuwata
5Ka sa kwanakina suka zama tafin hannu ne kawai;
6“Mutum dai shirim ne kawai yayinda yake kai da komowa.
7“Amma yanzu, ya Ubangiji, me zan nema?
8Ka cece ni daga dukan laifofina;
9Na yi shiru; ba zan buɗe bakina ba,
10Ka ɗauke bulalarka daga gare ni;
11Kakan tsawata ka kuma hore mutane saboda zunubinsu;
12“Ka ji addu’ata, ya Ubangiji,
13Ka kau da fuskarka daga gare ni, saboda in sāke yin farin ciki