1Kada ka tsorata saboda mugayen mutane
2gama kamar ciyawa za su bushe,
3Ka dogara ga Ubangiji ka kuma aikata alheri;
4Ka ji daɗinka a cikin Ubangiji
5Ka sa kanka a hanyar Ubangiji;
6Zai sa adalcinka yă haskaka kamar hasken safiya,
7Ka natsu a gaban Ubangiji
8Kada ka yi fushi kada kuma ka yi hasala;
9Gama za a datse mugayen mutane,
10A ɗan ƙanƙanen lokaci, mugaye za su shuɗe;
11Amma masu tawali’u za su gāji ƙasar
12Mugaye sukan shirya wa adalai maƙarƙashiya
13amma Ubangiji yakan yi dariyar mugaye,
14Mugaye sukan zare takobi
15Amma takubansu za su soki zukatansu,
16Ƙanƙanen abin da mai adalci yake da shi
17gama za a kakkarya ikon mugaye,
18Kwanakin marasa zarge suna sane ga Ubangiji,
19A lokutan masifu ba za su yanƙwane ba;
20Amma mugaye za su hallaka,
21Mugaye kan yi rance ba sa kuma biya,
22waɗanda Ubangiji ya sa wa albarka za su gāji ƙasar,
23In Ubangiji ya ji daɗin hanyar da mutum yake bi,
24ko ya yi tuntuɓe, ba zai fāɗi ba,
25Dā ni yaro ne amma yanzu na tsufa,
26Kullum suna bayar hannu sake suna kuma ba da bashi ba da wahala ba,
27Ku juyo daga mugunta ku yi alheri;
28Gama Ubangiji yana ƙaunar masu aikata daidai
29Masu adalci za su gāji ƙasar
30Bakin mutum mai adalci yakan yi magana da hikima,
31Dokar Allahnsa tana a cikin zuciyarsa;
32Mugaye suna fako suna jira masu adalci,
33amma Ubangiji ba zai bar su a ikonsu ba
34Ku sa zuciya ga Ubangiji
35Na ga wani mugu, azzalumi,
36amma yakan mutu nan da nan kuma ba ya ƙara kasancewa;
37Ka dubi marasa zargi, ka lura da adali;
38Amma za a hallaka dukan masu zunubi;
39Ceton adalai kan zo daga Ubangiji;
40Ubangiji yakan taimake su yă kuma cece su;