We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 31

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 30 Zabura Zabura 32 →

1A gare ka, ya Ubangiji, na nemi mafaka;

2Ka juye kunnenka gare ni,

3Da yake kai ne dutsena da kuma kagarata,

4Ka ’yantar da ni daga tarkon da aka sa mini,

5Cikin hannuwanka na miƙa ruhuna;

6Na ƙi waɗanda suke manne wa gumakan banza;

7Zan yi murna in kuma yi farin ciki a cikin ƙaunarka,

8Ba ka ba da ni ga abokin gāba ba

9Ka yi mini jinƙai, ya Ubangiji, gama ina cikin damuwa;

10Baƙin ciki ya rufe raina

11Saboda dukan abokan gābana,

12An manta da ni sai ka ce na mutu;

13Gama nakan ji raɗe-raɗen mutane masu yawa;

14Amma na dogara gare ka, ya Ubangiji;

15Lokutana suna a hannuwanka;

16Bari fuskarka ta haskaka a kan bawanka;

17Kada ka bari in sha kunya, ya Ubangiji,

18Bari a rufe leɓunan ƙarairayinsu,

19Alherinka da girma yake,

20Cikin inuwar kasancewarka ka ɓoye su

21Yabo ya tabbata ga Ubangiji,

22Cikin tsorona na ce,

23Ku ƙaunaci Ubangiji, dukanku tsarkakansa!

24Ku yi ƙarfin hali ku kuma ƙarfafa,

← Zabura 30 Zabura Zabura 32 →