1Ku ba da girma ga Ubangiji, ya ku manya,
2Ku ba da girma ga Ubangiji, ɗaukakar da ta dace da sunansa;
3Muryar Ubangiji tana a bisa ruwaye;
4Muryar Ubangiji mai iko ce;
5Muryar Ubangiji ta kakkarya itatuwan al’ul na Lebanon.
6Ya sa dutsen Lebanon ya yi ta tsalle kamar ɗan maraƙi,
7Muryar Ubangiji ta buga
8Muryar Ubangiji ta girgiza hamada
9Muryar Ubangiji ta murɗa itatuwan oak29.9 Ko kuwa Ubangiji ya sa barewa ta haihu.
10Ubangiji na zaune yana sarauta a bisa rigyawa;
11Ubangiji kan ba da ƙarfi ga mutanensa;