1A gare ka nake kira,
2Ka ji kukata ta neman jinƙai
3Kada ka ja ni tare da mugaye,
4Ka sāka musu da ayyukansu
5Da yake ba su kula da ayyukan Ubangiji
6Yabo ya tabbata ga Ubangiji,
7Ubangiji shi ne ƙarfina da garkuwata;
8Ubangiji shi ne ƙarfin mutanensa,
9Ka cece mutanenka ka kuma albarkace gādonka;