1Ubangiji ne haskena da cetona,
2Sa’ad da mugaye suka tasar mini
3Ko da yake mayaƙa sun kewaye ni,
4Abu guda na roƙi Ubangiji,
5Gama a lokacin wahala,
6Sa’an nan kaina zai ɗaukaka
7Ka ji muryata sa’ad da na yi kira, ya Ubangiji;
8Zuciyata kan faɗa game da kai, “Nemi fuskarsa!”
9Kada ka ɓoye fuskarka daga gare ni,
10Ko da mahaifina da mahaifiyata sun yashe ni,
11Ka koya mini hanyarka, ya Ubangiji;
12Kada ka ba da ni da sha’awar maƙiyina,
13Har yanzu ina da ƙarfin gwiwa a wannan cewa
14Ka dogara ga Ubangiji,