We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 25

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 24 Zabura Zabura 26 →

1A gare ka Ya Ubangiji,

2A gare ka na dogara, ya Allahna.

3Ba wanda yake sa bege a gare ka

4Ka nuna mini hanyoyinka, ya Ubangiji,

5ka bi da ni cikin gaskiyarka ka kuma koya mini,

6Ka tuna, ya Ubangiji da jinƙai da kuma ƙaunarka mai girma,

7Kada ka tuna da zunuban ƙuruciyata

8Ubangiji nagari da mai adalci ne;

9Yakan bi da masu tawali’u cikin abin da yake daidai

10Dukan hanyoyin Ubangiji ƙaunatattu ne da kuma aminci

11Saboda sunanka, ya Ubangiji,

12To wane ne mai tsoron Ubangiji?

13Zai ci kwanakinsa a wadace,

14Ubangiji yakan amince da waɗanda suke tsoronsa;

15Idanuna kullum suna a kan Ubangiji,

16Ka juye wurina ka kuma yi mini jinƙai,

17Damuwoyin zuciyata sun ninka;

18Ka dubi wahalata da kuma azabata

19Dubi yadda abokan gābana sun ƙaru

20Ka tsare raina ka kuma kuɓutar da ni;

21Bari mutunci da adalci su tsare ni,

22Ka fanshi Isra’ila, ya Allah,

← Zabura 24 Zabura Zabura 26 →