1Duniya ta Ubangiji ce da kome da yake cikinta,
2gama ya gina ta a kan tekuna
3Wa zai iya hawan tudun Ubangiji?
4Sai wanda yake da hannu mai tsabta da kuma tsabtar zuciya,
5Zai sami albarka daga Ubangiji
6Irin tsaran waɗanda suke nemansa ke nan,
7Ku ɗaga kawunanku, ya ku ƙofofi;
8Wane ne wannan Sarkin ɗaukaka?
9Ku ɗaga kawunanku, ya ku ƙofofi;
10Wane ne shi, wannan Sarkin ɗaukaka?