1Ka ji, ya Ubangiji, roƙona na adalci;
2Bari fiffitawata tă zo daga gare ka;
3Ko ka duba zuciyata,
4Game da ayyukan mutane kuwa,
5Sawuna sun kama hanyoyinka
6Na kira gare ka, ya Allah, gama za ka amsa mini;
7Ka nuna mini girmar ƙaunarka mai banmamaki,
8Ka kiyaye ni yadda ake kiyaye ido;
9daga mugaye waɗanda suke kai mini hari,
10Sun rufe zukatansu marar tausayi,
11Sun sa mini ido, yanzu sun kewaye ni,
12Suna kama da zaki mai yunwan abinci,
13Ka tashi, ya Ubangiji, ka yi arangama da su, ka durƙusar da su;
14Ya Ubangiji, da hannunka ka cece ni daga irin mutanen nan,
15Amma ni, cikin adalci zan ga fuskarka;