We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 149

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 148 Zabura Zabura 150 →

1Yabi Ubangiji.149.1 Da Ibraniyanci Hallelu Ya; haka ma a aya 9.

2Bari Isra’ila su yi farin ciki da Mahaliccinsu;

3Bari su yabi sunansa tare da rawa

4Gama Ubangiji yana jin daɗin mutanensa;

5Bari tsarkaka su yi farin ciki a wannan bangirma

6Bari yabon Allah yă kasance a bakunansu

7don su ɗau fansa a kan al’ummai

8don su ɗaura sarakuna da sarƙoƙi,

9don su yi hukuncin da aka rubuta a kansu.

← Zabura 148 Zabura Zabura 150 →