1Yabi Ubangiji.148.1 Da Ibraniyanci Hallelu Ya; haka ma a aya 14.
2Yabe shi, dukanku mala’ikunsa,
3Yabe shi, rana da wata,
4Yabe shi, ku bisa sammai
5Bari su yabi sunan Ubangiji,
6Ya sa su a wurarensu har abada abadin;
7Yabi Ubangiji daga duniya,
8walƙiya da ƙanƙara, dusar ƙanƙara da gizagizai,
9ku duwatsu da dukan tuddai,
10namun jeji da dukan dabbobin gida,
11sarakunan duniya da dukan al’ummai,
12samari da ’yan mata,
13Bari su yabi sunan Ubangiji,
14Ya tayar wa mutanensa ƙaho,148.14 Ƙaho a nan na nuna wani mai ƙarfi, wato, sarki.