We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 150

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 149 Zabura

1Yabi Ubangiji.150.1 Da Ibraniyanci Hallelu Ya; haka ma a aya 6.

2Yabe shi saboda ayyukansa masu iko;

3Yabe shi da ƙarar kakaki,

4yabe shi da ganga kuna taka rawa,

5yabe shi da kuge mai ƙara,

6Bari kowane abu mai numfashi yă yabi Ubangiji.

← Zabura 149 Zabura