We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 145

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 144 Zabura Zabura 146 →

1Zan ɗaukaka ka, ya Allahna, Sarki;

2Kowace rana zan yabe ka

3Ubangiji da girma yake ya kuma cancanci yabo

4Tsara guda za tă yi maganar ayyukanka ga wata tsara;

5Za su yi zancen ɗaukakarka mai daraja,

6Za su yi magana game da ikon ayyukanka masu bantsoro,

7Za su yi bikin yalwar alherinka

8Ubangiji mai alheri da kuma tausayi,

9Ubangiji nagari ne ga duka;

10Dukan abubuwan da ka yi za su yabe ka, ya Ubangiji;

11Za su yi maganar ɗaukakar mulkinka

12saboda dukan mutane su san manyan ayyukanka

13Mulkinka madawwamin mulki ne,

14Ubangiji yana riƙe da dukan waɗanda suka faɗi

15Idanun kowa yana dogara gare ka,

16Ka buɗe hannunka

17Ubangiji mai adalci ne cikin dukan hanyoyinsa

18Ubangiji yana kusa da kowa da ya kira gare shi,

19Yakan cika sha’awar waɗanda suke tsoronsa;

20Ubangiji yakan lura da dukan waɗanda suke ƙaunarsa,

21Bakina zai yi magana cikin yabon Ubangiji.

← Zabura 144 Zabura Zabura 146 →