We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 144

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 143 Zabura Zabura 145 →

1Yabo ya tabbata ga Ubangiji dutsena,

2Shi ne Allah mai ƙaunata da kuma kagarata,

3Ya Ubangiji, wane ne mutum da ka kula da shi,

4Mutum yana kama da numfashi;

5Ka tsage sammanka, ya Ubangiji, ka sauko;

6Ka aiko da walƙiya ka watsar da abokan gāba;

7Ka miƙa hannunka daga bisa;

8waɗanda bakunansu sun cika da ƙarya,

9Zan rera sabuwar waƙa gare ka, ya Allah;

10ga Wannan wanda yake ba wa sarakuna nasara,

11Ka cece ni ka kuma kuɓutar da ni

12Ta haka ’ya’yanmu maza a ƙuruciyarsu

13Rumbunanmu za su cika

14shanunmu za su ja kaya masu nauyi.144.14 Ko kuwa manyanmu za su kahu daram

15Masu albarka ne mutanen da wannan zai zama haka;

← Zabura 143 Zabura Zabura 145 →