We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 146

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 145 Zabura Zabura 147 →

1Yabi Ubangiji.146.1 Da Ibraniyanci Hallelu Ya; haka ma a aya 10.

2Zan yabi Ubangiji dukan kwanakina;

3Kada ka sa zuciyarka ga sarakuna,

4Sa’ad da numfashinsu ya rabu da su sai su koma ƙasa;

5Mai albarka ne wanda Allah na Yaƙub ne taimakonsa,

6Mahaliccin sama da ƙasa,

7Yakan biya bukatun mutanen da aka danne

8Ubangiji yakan ba wa makafi ido,

9Ubangiji yana tsaron baƙi

10Ubangiji yana mulki har abada,

← Zabura 145 Zabura Zabura 147 →