1Na yi kuka mai ƙarfi ga Ubangiji;
2Na kawo gunagunina a gabansa;
3Sa’ad da ƙarfina ya kāre a cikina,
4Duba ta damata ka gani;
5Na yi kuka gare ka, ya Ubangiji;
6Ka saurari kukata,
7Ka ’yantar da ni daga kurkuku,
Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá
1Na yi kuka mai ƙarfi ga Ubangiji;
2Na kawo gunagunina a gabansa;
3Sa’ad da ƙarfina ya kāre a cikina,
4Duba ta damata ka gani;
5Na yi kuka gare ka, ya Ubangiji;
6Ka saurari kukata,
7Ka ’yantar da ni daga kurkuku,