1Na yi kira gare ka, ya Ubangiji; ka zo da sauri.
2Bari a sa addu’ata a gabanka kamar turaren ƙonawa;
3Ka sa mai tsaro a bakina, ya Ubangiji;
4Kada ka bar zuciyata ta juya ga yin abin da yake mugu,
5Bari mutum mai adalci yă buge ni, alheri ne;
6Za a jefar da masu mulkinsu ƙasa daga ƙwanƙolin dutse,
7Za su ce, “Kamar yadda mutum kan yi huda yă tsage ƙasa,
8Amma na kafa idanuna a kanka, ya Ubangiji Mai Iko Duka;
9Ka kiyaye ni daga tarkon da aka sa mini,
10Bari mugaye su fāɗa a cikin ragarsu,